MENENE RUGPULL A CRYPTO?

APK Store
0

 


 MENENE RUGPULL A CRYPTO?

Rugpull wani nau'ine na Salan damfara a harkar cryptocurrency wanda aka sari yafi faruwane a kasuwannin da ake kira DEX wato DECENTRALIZED EXCHANGERS irin su PANCAKE SWAP, UNISWAP da sauran su.


Akwai Rabe-Raben. har guda uku.

1) Liquidity Stealing

2) Limiting Sell Orders

3) Whale Dumping. 

Na farkon liquidity stealing shine yanayin da Team na token zasu kwashe dukan TOKENS din daga cikin Liquidity Pool tare da Trading Pair din sa misalia ace sunan token din CCN kuma ana siyen shi da BNB "CCN/BNB" sai su kwashe ainihin shi kansa token din sukuma kwashe BNB din da ake musayar sa dashi.

Hakan na nufin bayan an CIRE liquidity idan mutum yazo siya to za'a iya kwashe masa BNB din sa kokuma ETHERUEM sannan kuma yaga ba'a bashi token din da yake soba DALILIN kuwa shine shi kansa token din da ake trading an riga an CIRE shi daga Liquidity Pool.

Zamu cigaba a bayani na gaba. 

Post a Comment

0 Comments
* Please Don't Spam Here. All the Comments are Reviewed by Admin.
Post a Comment (0)
Our website uses cookies to enhance your experience. Learn More
Accept !