RMR TRADING STRATEG
Wannan Trading Strategy ne mai Matukar Amfani Wanda Yakamata Traders Su Dinga Amfani dashi mussman wadanda Suke day Trading a Kasuwar Cryptocurrency Abunda RMR ke Nufi Shine Raid Market Shirt Return idan Ka RiQe wannan Strategy din ina Tabbatarmaka Insha Allah 90%na Trading dinka zai zama zai success,,insha Allah
Da Farko Kafin kafara Amfani da RMR TRADING Strategy yakamata kafara Sanin menene Market structure Sanin market Structure Shine zakaji Dadin Amfani da wannan Strategy dinnan Hankalinka kwance Trader
Wasu Lokatun idan zanyi Amfani da Top TO Analysis kokuma RMR TRADING Strategy ina Amfani da Demand and Supply zone Hakika Indai Kasan yadda zaka Gane Tokens dinka yazo Demand Baka bukatar sai kashiga Cikin exchanger kokuma Trading view kazana Chart Sbd yanzu kullum ilimi Qaruwa Yake Idan Baka updating na Kanka abubuwa da yawa za atafi Abarka ne Baka cimmasu BA
Sanin Demand and supply zone kokuma kace order Blocks kokuma inbalance da fair value Gap zai baka Damar Amfani da RMR TRADING STRATEGY akwai Fake Demand and supply na Karya yaza Ayi kagane kuma Dole sai ka Fahimci Demand and supply na gaske ne Project yazo nan kokuma fake Demand ne
Zuwa nan Gaba zanyi Full Rubutun yadda zaka Gane fake Demand and supply na Project idan Naga kunmayar da Hankali akansa Rubutu na Gaba shima zaizo ne Akan TOP TO ANALYSIS Insha Allah.
Post by msz ✍️