Important Update: TVET Approval Process for 2025 Training
Muna farin cikin sanar da cewa shirin Koyon Sana’o’i da Horon Fasaha (TVET) ya fara aiwatar da tsarin amincewa da horo na shekarar 2025.
Ana shawartar duk masu nema da su riƙa duba dashboard ɗinsu akai-akai domin samun sabbin bayanai game da matsayin aikace-aikacen su.
Muna taya duk masu nema murna, kuma muna yi musu fatan alheri a cikin horon da za su yi🙏🙏🙏