Stay connected with us Apkstore for Get Update Now. apkstore.com.ng
Labarai

Anthony Joshua ya ziyarci shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu tare da ba shi babbar kyauta ta hannun naushi, a gidan shugaban da ke Ikoyi jihar Lagos.

Fitaccen dan damben duniya Anthony Joshua ya ziyarci shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu tare da ba shi babbar kyauta ta hannun naushi, a gidan shu…

Ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin Na Intanet na Jamhuriyar Nijar, Sidi Mohamed Raliou, ya bayyana cewa ƙasar na da niyyar saka linzami ga masu amfani da kafofin sada zumunta.

Ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin Na  Intanet na Jamhuriyar Nijar, Sidi Mohamed Raliou, ya bayyana cewa ƙasar na da niyyar saka linzami ga masu …

Pi Duk Wanda Ya yi Submitting KYC Application Na shi kuma ya yi Mainnet Checklist gaba daya.....

1, Akwai Issues A Pi Network!  A yanzu kada kayi SIGN OUT na account dinka muddin kasan bakayi Verify din Facebook dinka ba domin sake dawo dashi ze …

 A Rana Mai kamar Ta yau, 2 ga watan Maris, na shekarar 1977, Jami'ar Bayero ta Kano ta zama cikakkiyar jami'a.

A rana mai kamar ta yau, 2 ga watan Maris, na shekarar 1977, Jami'ar Bayero ta Kano ta zama cikakkiyar jami'a, bayan da aka ɗaga likafarta d…

Takaitattun Labaran Najeriya Da ke wayye Na Yau 1/3/2025.

Takaitattun Labaran Najeriya Da ke wayye Na Yau 1/3/2025 1. Tattalin Arziƙi: Naira vs USD : Naira na cigaba da faduwa a kasuwannin Mu saya Na  huku…

SANARWA!!! Mai alfarma Sarkin Musulmi Sultan Muhammad Sa'ad Abubakar III Mni CFR yayi Kira Da Afara Duba Saban Watan Ramadan 2025.

SANARWA!!!       Mai alfarma Sarkin Musulmi, Sultan Muhammad Sa'ad Abubakar III Mni CFR, yana kira ga al'ummar Musulmi da su fita domi…

Tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bar Daura ya koma jihar Kaduna da zama.

Da Dumi-Dumi: Tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bar Daura ya koma jihar Kaduna da zama. Wanne fata za kuyi masa? Mai Rahoton  Abas Sani  Tso…

 Gwamnatin ƙasar Saudiyya ta umarci a fara duban watan Ramadana a yammacin ranar Juma’a, 28 ga watan Fabrairun 2025. 

Gwamnatin ƙasar Saudiyya ta umarci a fara duban watan Ramadana a yammacin ranar Juma’a, 28 ga watan Fabrairun 2025.  Wannan ya zama alama ga Musulm…

Gwamnatin Bola Tinubu na shirin rage farashin kayan gini A Najeriya.

Gwamnatin Bola Tinubu na shirin rage farashin kayan gini A Najeriya . Gwamnatin Tarayya ta shugabancin Bola Tinubu ta kawo sabon tsari do…

Sanatan Kano Ta Kudu Kawu Sumaila Ofr ya sanya Sunan Tsohon gomnan jihar kano Sanata Ibrahim Shekarau A wani gini dake cikin Jami’arsa ta Al-istiqama University, Sumaila

Sanata Barau Jibrin ya kaddamar da ginin Makarantar Al-istiqama University Sumaila, ai Garin Sumaila. dake jihar Kano. Sanatan Kano ta Kudu, Kawu S…

An Samu Hargitsi a Majalisar Dattawa: Sanata Natasha Akpoti da Sanata Akpabio.

Sanata Natasha Akpoti da Sanata Akpabio A ranar Alhamis, majalisar dattawa ta fuskanci hargitsi lokacin da shugaban majalisar, Sanata Godswill …

Kasar Netherlands za ta mayar wa Najeriya kayan tarihi da Turawa suka sace Lukacin Mulkin Mallaka.

A 'yan kwanakin nan, an samu labarin cewa ƙasar Netherlands za ta mayar wa Najeriya wasu kayan tarihi da Turawa suka sace daga Najeriya a lokaci…

GWAMNA ABBA KABIR YUSUF YA KARRAMA GWARAZAN DALIBAI A GASAR KIMIYYA DA FASAHA.

A yau, Mai Girma Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya karrama dalibai guda uku da suka zama gwaraza a gasar kimiyya da fasaha da aka gudan…

CEX IO :Za su yi Token Distribution Nasu A Watan March Mai Zuwa, Wato Watan Gaba da za mu shiga.

LABARAN CRYPTOCURRENCY  1️⃣ Za a gudanar da tattaunawa kan Time Farm a gobe Laraba, in sha Allah. Za a tattauna mahimman batutuwa, ciki har da TGE.…

Sanata Barau Ya Yi Babban Kamu: Jarumin Finafinan Hausa, Mustapha Nabraska Ya Fice Daga Jam'iyyar NNPP

Cikakken Labari Akan Makalar: Sanata Barau Ya Yi Babban Kamu: Jarumin Finafinan Hausa, Mustapha Nabraska Ya Fice Daga Jam'iyyar NNPP A yau Liti…

SIMDA: KUNGIYAR YAN KASUWAR SINGA SUN YABA WA GWAMNATIN TARAYYA KAN FADUWAR FARASHIN ABINCI .

KUNGIYAR YAN KASUWAR SINGA SUN YABA WA GWAMNATIN TARAYYA KAN FADUWAR FARASHIN ABINCI  Kungiyar yan Kasuwar Singa (SIMDA) , da ke Kano, ta yaba wa Gw…

DA ƊUMI ƊUMI: Gwamnan Jihar Kaduna, Uba Sani Ya Kaddamar Da Rabon Kayan Noma A Faɗin Jihar.

DA ƊUMI ƊUMI: Gwamnan Jihar Kaduna, Uba Sani Ya Kaddamar Da Rabon Kayan Noma A Faɗin Jihar. Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Uba Sani, ya kaddamar da wani…

PI Network: A kasuwar BitMart Exchange, farashin Pi ya kai $13.

✍️ UPDATE NAMU NAYAU ✍️  1, Binance na sake jaddada cewa idan kuna so tayi listing na Pi, toh sai kunyi voting.... Hmm.…

Shugaba Bola Ahmed Tinubu, shugaban Najeriya, ya halarci Zama na 38 na Taron Babbar Majalisar Ƙungiyar Haɗa Kan Afrika (AU).

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ɗau hoto tare da sauran Shugabannin Ƙasashe da Gwamnatoci a wajen Zama na 38 na Taron Babbar Majalisar Ƙungiyar Haɗa Kan…

Hatsarin ya yi Sanadin Mutuwar Mutane Akalla 23 tare da Jikkata Wasu 48, kuma An garzaya Da Su Asabiti.

Cikakke Rahoton: Hatsarin Tirela a Kano Gabatarwa: Abu-Unais  A ranar 13 ga watan Fabrairun 2025, wani mummunan hatsarin mota ya afku a hanyar Ka…

Welcome to Ramadan Kareem

Welcome to Ramadan Kareem