Stay connected with us Apkstore for Get Latest Update Now. apkstore.com.ng

Shin Kasan Menene Bitcoin ETFs Approved?

 


Menene Bitcoin ETFs.

 Yana nufin Bitcoin exchange traded funds Wani Yunkuri ne na samawa Bitcoin tsaro da kuma samar da hauhawar farashinsa domin cigabansa Abinda yake faruwa shine kasashe dayawa na Sha awar kasuwancin Bitcoin amma saboda Rashin Garanti da Rashin tabbas Basa iya zuba kudinsu a kasuwar Sai aka kirkiro da wannan tsarin na Bitcoin ETFs wanda ake Ganin zaiyi tasiri wajan bawa mutane tabbacin Kasuwancin crypto tunda dai America ta aminta dashi kuma SeC zata matsawa Dev wajan kula da mai zai shigo cikin kasuwar sabanin Yanzu,

Ita Kuma amurka zata zama kamar wani Garanto ne ga Duk wani investor akan Bitcoin 

Tirkashi abin da kamar wuya ace kayiwa crypto Garanto To shine yasa zakaji mutane suna cewa za ayi Bull run idan akayi approved din Bitcoin ETF saboda manyan kashashe zasu dinga Zuba kudadensu da manya manyan masu kudi na Duniya duk zasuyi investing a Crypto .


Kaga kenan idan kai already kana cikin kasuwar suka zubo kudaden to kai kuma naka zasu nin ninka dayawa misali kasayi token a Market cap 500k sai wani investo yazo ya zuba masa kudi manya sai yaje Market cap 10m kaga ya ninka maka sau 20x kenan 

Idan kana da na Dala 50 yazama Dala 1,000 kenan

Hakan yasa duk wani mai yin Crypto yake Bukatar approved din Bitcoin din Saboda samun Nutsuwar Farashi na kasuwar tunda Bitcoin din shine Jagaban Ba kuma Yin approved din zai sa adaina Loss bane a kasuwar ko kuma adaina yin Scam project da sauran cutuka na crypto ba Amma yinsa zai kawo sauki acikin harkar 

Tabbas za azo da sabon salo na Manipulation da Kirkirar FUD da Tsoratar wa Kuma zakuce na fada Daga karshe zan baku shawara daku Gujewa siyan kowanne tokens domin tattalin kudinku san nan Koda kasan token na Holding kada ka zabga masa kudade batare da tsarin DCA ba 

Allah yasa approved din Bitcoin din yazama shilar arzikin mu 🙏 

Post by Crypto Love....

 
Download free APK files and Android apps from APK Store. Explore safe, verified, and updated Android applications across multiple categories...

Post a Comment