TECHNICAL ANALYSIS PART ONE
TECHNICAL ANALYSIS Hanyace da ake amfani da wasu alamomi (signals) da kuma manunai (indicators) wajen fahimtar lokacin da ya dace a siya ko kuma a siyar da coin. Ana amfani da ilimin TECHNICAL ANALYSIS ne domin shiga kasuwa na wani qaramin zangon lokaci.
TYPES OF CHARTS
CHART: yana yana nufin wata hanya da ake amfani da hoto wajen bayyana wani bayani. A TECHNICAL ANALYSIS ana amfani da CHART domin samun bayani game da tafiyar farashi.
Ire-iren chart da ake amfani dasu a TECHNICAL ANALYSIS sune kanar haka.
Line chart, Bar chart, Candle stick chart & Heiken Ashi chart
Amma sai dai amfin amfani da candle stick chart.
CANDLE STICK PSYCHOLOGY
An gina Candle stick chart ne akan dabia guda 2 da dan Adam yake dasu a yayin da ake alaqa da kasuwa, wato motsin rai (emotion) na tsoro da kuma hadama (fear & greediness)
Dukkan Candle sticks suna dauke da wani saqo da suke isarwa ga trader a duk lokacin da suka bayyana a cikin chat. Suna dauke da saqo kamar haka; (Reversal signals continuation signals & neutral signals)
CANDLE STICK ANATOMY & MARKET DIRECTIONS
Candle stick yana da sassa/ bangarori guda 7. sune kamar haka:
Open, Close, High, Low, Upper shadow/wick Lower shadow/wick & Real body
Kasuwa tana da alqibla ( Direction) guda 3. Sune kamar haka:
Uptrend, Down trend & Side trend
TYPES OF CANDLE STICK PATTERN
(i) Single patterns
(ii) Double patterns
(iii) Triple patterns
CLASSIFICATION & TYPES OF INDICATORS
(1) VOLATILITY INDICATORS
Examples
(i) Bollinger band
(ii) keltina channel
(2) TREND FOLLOWING INDICATORS.
Examples
(i) Simple Moving average (MA)
(ii) Exponential moving average (EMA)
(3) MOMENTUM INDICATORS.
Examples
(i) Relative Strength (RSI)
(ii) stochastic RSI
(iii) MACD
(4) VOLUME INDICATORS.
Examples
(i)tick volume indicator
(ii) on-balance volume.
Post By Apkstore....