Abin Ake Nufi Da Discipline and Consistency: A Crypto Treader.

APK Store
0

 


Discipline and Consistency:


Idan har ya kasan ce TRADER bashi da "DISCIPLINE" and "CONSISTENCY" Tofa zaiyi wuya ya zama successful a cikin kasuwa.

Kuma rashin samun hakan, ya jawo da yawan Traders sun fita a kasuwa, ko kuma har yanzu sun kasa gane ina suka dosa a cikin kasuwar.

Kuma yana daga cikin Babban dalilin da zai saka Trader yayi shekara 3 zuwa sama, Yana zagaye a cikin Kasuwa without being profitable.


Kafin na fara bayani, yana da kyau mu fahimci:


1. Menene: DISCIPLINE!? 

2. Menene: CONSISTENCY?


Menene: DISCIPLINE!? 

Discipline: shine kafewa akan Wani abu duk wuya duk rintsi. koda kuwa ace zuciyar ka ta gaji da yin wannan Abin. ko kuma ya kasan ce kana fuskantar kalubale akan shi daga wasu mutane ko family. Amman ka kafe.


Menene: CONSISTENCY?

CONSISTENCY: Shine tsaya wa akan Abu É—aya, kayi ta yinshi ba tare da canzawa ba.

Fatan An fahimci ban Bancin su!?☺️.

Bari mu cigaba!


A matsayinka na Trader dole kana buƙatar haɗa duka waɗan nan biyun, idan har kana son zama successful!.

Basai a Trading ba kawai, koma menene a a rayuwa, idan har baka da juriya da jajircewa akan wannan abun, zai wuya kaci Nasara.


Dole ya kasan ce ka Jajirce, duk yawan Loss Ka kasan ce me yaƙini akan wannan kasuwar. Akwai wata magana da Luke Dom yayi, yake cewa:


" As a trader the main focus isn’t to make profits.

Rather, it’s to accumulate as many stars as possible by being consistent with your actions".

Bari in baku wani misali:

 A wasu lokutan a cikin kasuwa, A matsayin ka na Trader zaka fuskanci wani yanayi a kasuwa wanda zaka ga komai lafiya Æ™alau ne fa.

1. Kana da "GOOD TRADING SYSTEM" (Wanda kayi BACK TESTING É—insa sau 100).

 2. kana da kyakkyawan RRR (risk reward ratio).

3. ka ƙware wajan iya zana chart.

komai naka lafiya ƙalau. Duk wani littafin koyan Trading Ka haddace Shi.

Amman kuma har yanzu ka kasa zama "Profitable" a cikin kasuwa!.

Duk bayan lokaci da zarar kayi winning sau É—aya a sati. sai kayi ASARA sau uku!. Ma'ana "LOSSES" É—inka suna rinjayen "WINNING" É—inka.

Tambaya anan itace: Me yake jawo

Post a Comment

0 Comments
* Please Don't Spam Here. All the Comments are Reviewed by Admin.
Post a Comment (0)

Ad Code

Responsive Advertisement
Our website uses cookies to enhance your experience. Learn More
Accept !