YANDA ZAKA
YANDA ZAKA HANA A SAKA KA ACIKIN WHATSAPP GROUP
0
KA HANA A SAKA KA LAMBARKA ACIKIN WHATSAPP GROUP
Kamar yanda kuka gani a title na Wannan darasin zanyi mana bayani akan yanda zaka hana kowa ya saka ka acikin wani group a WhatsApp.
WhatsApp Application ne da yake taimakawa mutane sosai wajen kasuwancinsu,sada zumunci, aika sakoto amma yanzu wasu mutanen suna yin amfani dashi wajen abubuwan da basu dace ba ana iya bude group kaga saka aciki kuma ana tura abubuwan banza kaikuma idan ka fita zaka ga ankara saka ka aciki.
Abinda zakayi shine zaka shiga cikin whatsApp É—in ka duba sama zaka ga wasu layi guda uku kamar haka
Sai danna waÉ—annan layikan guda uku kana danna su zasu buÉ—e suma
Sai danna akan setting zaka ga na zagaye shi da kar alama zai buÉ—e ne kamar yanda kagani haka
Tags