Shamsiyya Sadi – Komai Yayi Farko Mp3 Download
Fitacciyar mawakiya Shamsiyya Sadi ta kawo mana sabuwar wakarta mai taken "Komai Yayi Farko". Wannan waka dai ta zo da salo mai ban sha'awa da kuma sako mai zurfi, wanda ke tuna mana cewa duk wani abu a rayuwa yana da farko, kuma yana bukatar hakuri da juriya.
KAR KU MANTA: Shamsiyya Sadi – Gangar So
Idan har kunji dadin wannan waka zaku iya ajye mana ra'ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin irin dadin da tayi muku.