Amfanin Tafarnuwa Da magungunan Da Take Ajikin Dan Adam
Cikakken Jagora na Magungunan Gargajiya
ABUBUWAN DA ZAMU KOYAR A WANNAN TOPIC
11. Maganin Shakuwa Da Magwas. Tailod Zazzabi Mai Zafi (Typhoid) ...... 6
12. Maganin Kuraj Masu Bata Jiki ...... 7
13. Magance Saukar Jini ...... 7
14. Maganin Zubewar Gashi ...... 7
15. Maganin Sanyin Kashi ...... 7
16. Saboda Ji ...... 7
17. Maganin Cutar Makarau ...... 8
18. Maganin Kyanda ...... 8
19. Maganin Mura Nai Zuba Da Cutukan Sanyi ...... 8
20. Maganin Cancer Kowace Iri Ce ...... 8
21. Maganin Tari Wanda Ba Majima Cikinsa ...... 9
ABUBUWAN DA KE CIKI
Health Remedies & Disease Prevention
24. Rigakafin Kwalara, Ko Wata Cuta Mai Kama Da Ita ...... 9
25. Kore Tsutsar Ciki ...... 9
26. Maganin Kazuwa Da Makamantanta ...... 9
27. Dagargaza Tsakuwar Ciki ...... 9
28. Amosanin Kai Da Makero ...... 10
29. Kara Karfin Kwakwawa Da Jiki Da Mazakuta ...... 10
30. Hana Zubar Jini Da Hakora ...... 10
31. Maganin Ciwon Kai ...... 10
32. Maganin Jiwa Ko Hajjiya ...... 10
33. Maganin Ciwon Hakora ...... 11
34. Rashin Karfin Mazakuta ...... 11
35. Ciwon Huhu Ko Hawan Jini ...... 11
36. Rigakafin Annoba ...... 11
37. Maganin Ciwon Idanu ...... 11
38. Saboda Asma ...... 11
39. Maganin Ciwon Sikari ...... 12
40. Donrin Rage Barcin Mai Yawa Da Yawan Makara Da Asuba ...... 12
41. Maganin Warin Baki ...... 12
42. Mai Soshe-Soshe ko Tari Saboda Asma ...... 12
43. Kore Tsutsar Koda ...... 13
44. Radadin Ciwan Ciki Da Hanji ...... 13
45. Maganin Gudawa (Zawayi) ...... 13
46. Kore Majina Da Tari ...... 13
47. Maganin Karfin Mazakuta Da Man Tafarnuwa ...... 13
48. Ciwon Hakora Da Kunne Da Man Tafarnuwa ...... 14
49. Jini Mai Hawa Da Sauka ...... 14
50. Kazuwa ...... 14
51. Kukan Kunne Da Ciwukansa ...... 14
52. Kumburin Gabobi Da Ciwukansu ...... 14
53. Kuraje Masu Wari Da Miyaku ...... 14
54. Kurajen Fuska ...... 14
55. Saboda Tace Jini Da Samun Aikinsa Sosai ...... 15
56. Saboda Macijin Ciki ...... 15
57. Tsakuwar Koda ...... 15
58. Maganin Farfadiya, Hauka Da Yawan Wasu-wasi ...... 16
59. Magance ...... 16
60. Cancer Ta Jini Ko Nono ...... 16
61. Sanarwa ...... 17
GABATARWA
Wa-sallallahu ala Nabiyil Karim, bayan haka.
GABATARWA
Wannan bishiya mai albarka tana warkar da cutuka masu dama. Akwai wani Hadisi da Tabaraniya ruwaito, cewa Manzon Allah (S.A.W) ya ce tana warkar da cutuka saba'in. Kuma likitoci na da can sunce tana maganin cuta da yawa, musamman sanyi da ciwon zuciya da basur da sauransu. Kuma ba irinta wajen dawo da karfin mutum da samun nishadi.
Duk inda za ka yi amfani da ita, sai ka sha karamin cokali daya ko biyu ko uku, amma ba a sa babban cokali.
Hanyar Amfani:
- Duk wanda zai fara shan maganin tafarnuwa, wajibi ne ya fara dafa kwazbara da zuma ya sha kamar shayi. Ko idan ya rasa, sai ya hada zuma da khal ya sha cokali biyu cikin ruwa.
- Daga nan sai ya ci gaba da amfani da tafarnuwa cikin maganin.
- Kafin cutuka, sai ka ci cokali daya, makadunas cokali daya, zaitun cokali biyar.
- Sai kullum da safe kafin karuwa a shahar sawon kwana biyu a jere, kowane wata haka.
Zan farfado da amfanin tafarnuwa a dunkule, bayan nan, kuma in zo da bayaninta dalla-dalla.
Tsoho ya Dawo Yaro
Wannan maganin yana taimakawa wajen dawo da ƙarfin jiki ga tsofaffi, yana sa su ji kamar matasa.
Hanyar Da Za'a Hada:
Haɗa Habbat Sauda, zuma, da man zaitun a daidaita gwargwado. Sha cokali 1 kowace safiya.
"Zan ƙara bayyana amfanin tafarnuwa a dunkule, bayan nan, kuma in zo da bayaninta dalla-dalla.."
— Dr. Mahmoud Aliyu Muhammad
Arabian Black Seed Medical Officer, Kano.