TECHNICAL ANALYSIS CANDLESTICK PETTERNS
WHAT IS RSI DIVERGENCE?
Post by
FROM BRITEC CRYPTO TRADING ACADEMY
✓✓ Relative Strength Index divergence yana matuqar taka rawa acikin technical analysis idan kana amfani da relative Strength Index indicator naka shiyasa naraba karatun daban daban yanda za'a fuskanta sosai, kdafarko kafin nayi nisa takamata mufara saninn mekalmar divergence take nufi?
✓✓Divergence: na nufin bambancin da ke tsakanin abu biyu ko fiye da haka ta fuskar; yawa, yanayi, halayya, sauri, karfi dadai sauransu. Abubuwa iri daya amma su bambanta da juna ta wani guri, wannan shi a kekira da "Divergence"
✓✓ Relative Strength Index divergence yana faruwane yayin technical analysis lokacin dakake amfani da RSI saiyazamana cewar ansami divergence tsakanin price action naka (Candlesticks pattern) dakuma indicator naka watau RSI saiyazamana cewar price action yana tafiya uptrend yayinda shikuma indicator yana nunamaka cewar kasuwa qasa take (downtrend), kokuma aa price action yana tafiya downtrend shikuma indicator yana nunamaka Price yana tafiya uptrend.
✓✓ Relative Strength Index divergence yarabu gida biyu.
1. Bullish divergence
2. Bearish divergence
BULLISH DIVERGENCE
Relative Strength Index Bullish divergence yana faruwane lokacinda price action yake forming na lower low shikuma RIS naka yana nuna higher low tohakan yana nunamaka Price action nasa shima zaiyi reverse uptrend 📈
BEARISH DIVERGENCE
Relative Strength Index Bearish divergence yana faruwane lokacinda price action watau candlestick pattern yake nuna higher high shikuma indicator yana nunamaka higher low tohakan yana nunamaka Price action watau candlestick pattern zasuyi reverse zuwa downtrend 📉
NOTE: Aduk lokacin da akasamu relative Strength Index divergence to abin lura shine duk inda kaga indicator yadosa tohakan yana nunamaka shima price action daga baya zaidawo yayi respecting na shi indicator naka!!
Akwai video dazan saki akan yanda ake amfani da RSI divergence insha'allah nagode. Play Now
FOLLOW THIS PAGE FOR FREE SIGNALS AND CRYPTO TRADING KNOWLEDGE FROM BEGINNING TO ADVANCE LEVEL INSHA'ALLA