APK Store Masoya ANCE KANO KO DA ME KAZO AN FIKA: Wannan Karon Bauchin Yakubumbo, ta yi Zarra akan sauran Masarautun ƙasar Hausa, domin Mata ma sun samu Wakilci a Hawan Sallah.
APK Store Labarai Ana Sa Ran, INEC Za ta yanke hukunci kan yi wa Sanata Natasha Akpoti kiranye, Cikin kwanaki 90.